Daular Musulunci ta Hobyo

Daular Musulunci ta Hobyo
Saldanadda Hobyo (so)
سلطنة ابناء كيناديد (ar)


Wuri

Babban birni Hobyow (en) Fassara
Yawan mutane
Addini Musulunci
Labarin ƙasa
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Hiraab Imamate (en) Fassara
Wanda ya samar Yusuf Ali Kenadid
Ƙirƙira 1878
Rushewa 26 Disamba 1925
Tsarin Siyasa
• Shugaban ƙasa Yusuf Ali Kenadid (1878)
taswirar hobyo


hoton daular mussulunci ta hobyo
hoton ta,barin daulat hobyo

Sultanate of Hobyo ( Somali , Larabci: سلطنة هوبيو‎ ), wanda kuma aka fi sani da Sultanate of Obbia, [1] masarautar Somaliya ce ta karni na 19 a arewa maso gabas da tsakiyar Somaliya da gabashin Habasha. Yusuf Ali Kenadid ne ya kafa ta a cikin 1870s. kuma ya kasance ɗan uwan Sarkin Musulmi Osman Mahamuud ne, wanda ya mulki daular Majeerteen Sultanate.[2]

hoton sarkin hobyo
  1. New International Encyclopedia, Volume 21, (Dodd, Mead: 1916), p.283.
  2. Lea, David; Rowe, Annamarie (2001). A Political Chronology of Africa. Europa Publications. p. 378. ISBN 1857431162.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy